Yawanchin Mutane Suna Yi Min Kallon Marar Kunya Cewar Maryam Maleeka Вђ” Arewanmu Apr 2026
Maryam ta nuna cewa akwai banbanci tsakanin abin da mutum yake yi a matsayin sana’a da kuma ainihin dabi’unsa na gida.
#MaryamMaleeka #Kannywood #Arewanmu #HausaEntertainment #JarumanHausa #Arewa Maryam ta nuna cewa akwai banbanci tsakanin abin
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Maryam Maleeka, ta fito fili ta bayyana yadda wasu daga cikin mabiyanta da ma mutane da dama suke mata kallon wadda ba ta da kunya. Maryam ta nuna cewa akwai banbanci tsakanin abin
Maryam ta nuna cewa akwai banbanci tsakanin abin da mutum yake yi a matsayin sana’a da kuma ainihin dabi’unsa na gida.
#MaryamMaleeka #Kannywood #Arewanmu #HausaEntertainment #JarumanHausa #Arewa
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Maryam Maleeka, ta fito fili ta bayyana yadda wasu daga cikin mabiyanta da ma mutane da dama suke mata kallon wadda ba ta da kunya.